
Sanatan kasar Amirka, Riley Moore ya mayarwa da kasar China martani bayan da ta gargadi America da cewa kada ta yi katsalandan akan harkar tsaron cikin gida Najeriya
Sanatan yace shugaban kasarsu Trump akan Daidai yake kuma babu wanda zai hanashi kaiwa Kiristoci dauki a Najeriya
Yace Ba China ce zata koya musu hulda da kasashen wajeba.