
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya gayawa ‘yan Najeriya cewa, su yi Hakuri domin matakin da zai dauka ba zasu ji dadinsa ba.
Saidai yace ya zama dole su kawo Khari Najeriya saboda abinda akewa Kiristoci na Khisan Khiyashi.
Yace ba Najeriya kadai ba hadda ma sauran kasashen Duniya dik inda suka ji ana Muzgunawa Kiristoci ba zasu bari ba.
Trump ya bayyana hakane a sabon sakon da ya saki da yammacin jiya.