Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyo:Ni banga Iyskanchin da ake cewa Soja Boy Yana yi ba, Tsaf zan iya bashi diyata yayi waka da ita>>Inji Wannan matashiyar

Wannan matashiyar da suka yi wakar da Tub da Taya tare da Soja Boy tace bata ga Iskancin da ake ta yayatawa cewa wai Soja Boy yana yi a wakarsa ba.

Dan haka tace zata iya bashi diyarta yayi waka da ita.

https://www.tiktok.com/@maajijr001/video/7569032480607489298?_t=ZS-91AxOpd8Pp3&_r=1
Karanta Wannan  Da Duminsa: Kasar Chadi ta kulle iyakarta da Najeriya bayan rahotan cewa Amurka zata kawo Khari Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *