Saturday, March 7
Shadow

Da Duminsa:Kalli Bidiyon yanda wani dake tsaye a bayan shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya ya ke jiki ya Fhadi

Wani mutum dake tsaye a bayan shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yanke jiki ya fadi yayin da ake ganawa da manema labarai.

An ga wasu na gaggawar kaiwa mutumin agaji.

Bayan faruwar lamarin, an kori ‘yan jarida daga dakin taron.

Wasu ‘yan Najeriya dai sun rika fadar cewa addu’arsu ce ta fara aiki.

Karanta Wannan  Hukumar tace finai finai ta jihar Kano ta dakatar da nuna fim din 'Labarina' da gidan Sarauta da wasu karin fina finai 20

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *