
Wani mutum dake tsaye a bayan shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yanke jiki ya fadi yayin da ake ganawa da manema labarai.
An ga wasu na gaggawar kaiwa mutumin agaji.
Bayan faruwar lamarin, an kori ‘yan jarida daga dakin taron.
Wasu ‘yan Najeriya dai sun rika fadar cewa addu’arsu ce ta fara aiki.