Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Naga wasu matsiyatan malamai wai sunawa Trump Alqunut kar ya kawo Khari, To babu inda wannan Al-Qunut din zata je saboda malaman Karnukan Farautar ‘yan Siyasa ne>>Inji Adam Ashaka

Tsohon soja me Da’awa, Adam Ashaka ya soki Al-Qunut da wasu malamai suka fara yiwa shugaban kasar Amurka, Donald Trump.

Adam yace Trump ba musulmai yace zai kawowa Hari ba, ‘yan tà’àddà yace zai kawowa hari kuma ko a musulunci hukuncin su hukuncin Khisa ne.

Yace babu inda wannan Al-Qunut din zata je saboda malaman karnukan Farautar ‘yan siyasa ne.

@adamashaka07

ALAQAR MALAMAI DA AZZALUMAN YAN SIYASA A NIGERIA

♬ original sound – adamashaka07
Karanta Wannan  Gwamnan Abia ya Karrama Kwankwaso kan yadda Ya Gina Al'umma a rayuwarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *