
Wannan tsohon wanda makaho ne an kamashi da zargin aikata Alfasha da wata yarinya me shekaru 6.
Yarinyar dai an saba aikenta wajensa ta kai masa abinci, ashe idan taje yakan rika saka yatsansa a cikin al’aurarta.
Da abin ya isheta, wataran da aka aikata sai tace ba zata je ba.
Sai aka aika wata, itama data je ya mata abinda yakewa waccan yarinyar har yana kokarin saka Al’aurarsa cikinta.
Anan ne dai Asirinsa ya Tohnu.