
Wannan wasu matasan mata ne daga jihar Sokoto da suka dauki hankula bayan da suka ce sun auri juna.
Matasan da kansu suka wallafa Bidiyon inda suke bayyana auren da suka yi tsakaninsu.
Da yawa dai sun rika allah wadai suna kiran ina hukumar HISBAH ta jihar, ya kamata su dauki mataki.