Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda ake sayen kuri’a da Burodi da Maltina daya da Naira Dubu daya a zaben Gwamnan jihar Anambra

A yayin da aka gudanar da zaben Gwamnan jihar Anambra a yau, An ga Bidiyon yanda ake sayen kuri’a ta hanyar rabawa mutane Maltina, Burodi da kudi.

Bidiyon sayen kuri’ar ya karade kafafen sada zumunta sosai inda mutane ke ta Allah wadai.

Karanta Wannan  Albashin 'Yan siyasa yayi kadan, inji Gwamnatin tarayya inda tace zata musu karin Albashin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *