
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa sukan shiga kasa su yi yaki ba dan su yi nasara ba babu ma wanda yasan dalili.
Yace sukan jefa bama-abamai su daidaita rayuwar mutanen kasar su kara Ghaba.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.