Friday, December 5
Shadow

Amaryar Babana tsohuwar budurwata ce, muna tsaka da soyayya da ita babana ya zo yace yana sonta ya aureta, Dan haka yanzu mun ci gaba da soyayyar mu idan ma baya nan nakan shiga daki in debe mata kewa

Wannan Bidiyon ya wasu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga wani yana baybin cewa, Amaryar mahaifinsa Budurwarsa ce.

Yace suna cikin soyayya mahaifinsa ya fara neman auren budurwar tasa, shine shi ya koma gefe.

Yace amma da aka daura aure, sun ci gaba da soyayya shi da budurwar tasa dan idan mahaifin nasa baya nan, yakan shiga daki ya debe masa kewa.

Lamarin dai ya dauki hankulan mutane inda wasu ke bayyana cewa fim ne was kuma ke fassrashi a matsayin gaskiyane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: A Sati Idan Na Yi Buge-Bugena Ina Samun Naira Milyan 30, Ka Gaya Min Wane Muƙami Za A Ba Ni A Gwamnati Wanda Zai Rƙe Ni, Cewar Mawaƙi Ali Jita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *