
Dan majalisar wakilai ta tarayya, Alhassan Ado Doguwa daga jihar Kano ya dauki hankula bayan da aka ga wani Bidiyonsa yanata Kwambo a birnin Landan na kasar Ingila.
An ga Doguwa yana zagayawa a jikin wani gini me kama da ital inda ake daukarsa Bidiyo.
Wasu dai sun rika tambayar cewa, wannan ne karin farko daya je kasar Ingilar?