Friday, December 5
Shadow

Ba aikin Sojoji bane, bansan me yasa aka kai Soja, Yerima wajan ba>>Peter Obi yayi magana kan rykichin Wike da soja Yerima

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour party a zaben shekarar 2023, Peter Obi ya bayyana damuwa kan abinda yace bai kamata ya faru ba.

Peter Obi na magana ne akan rikicin da ya faru tsakanin Ministan Abuja, Nyesom Wike da Sojan Ruwa Yerima.

Peter Obi yace bai kamata ace an kai soja wajan harkar farar hula ba.

Sannan shima Ministan Abuja Nyesom Wike abinda yawa sojan bai kamata ba.

Ya bayyana hakane a sakon da ya fitar a shafinsa na X.

Wike yace ya kamataba dauki matakin da ba za’a wulakanta jami’in tsaro ba hakanan itama hukuma ta gwamnati kada a wulakantata.

Yace irin wannan abin baya koyawa matasa abu me kyau da kishin kasa.

Karanta Wannan  PSG ta lallasa Real Madrid da ci 4-0, Kalli Bidiyon maimaicin kwallayen da PSG ta ci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *