
Rahotanni sun bayyana cewa, Ministan Tsaro, Muhammad Badaru yasa a gudanar da bincike kan takaddamar data faru tsakanin Ministan Abuja, Nyesom Wike da sojan Ruwa, A. Yerima.
Saidai Ministan yace zasu tabbatar duk sojan dake bakim aikinshi yayi aikinshi da kyau an bashi goyon baya da kariya.
Ya jinjinawa soja Yerima bisa kwarewar aiki da ya nuna a yayin takaddamarsa da Nyesom Wike.