
Gwamnatin jihar Legas ta fara kamen Mabarata dake yawo akan Titin Ketu-Alapere dake garin na Legas.
Gwamnatin tace tana kamenne dan kawar da wadanda ta kira masu kawo matsala da tsaikon ababen hawa.
Kwamishinan Kula da muhalli, Honorable Wahab ya bayyana cewa, zasu mika wadanda aka kama hannun hukumomin da suka dace.