Thursday, February 5
Shadow

Mijinane, Sauran mata ku daina saka hotonsa kuna cewa wai kuna sonsa>>Inji Saifan Mekyau

Tauraruwar kafafen sada zumunta, Saifan Maikyau ta jawo hankalin sauran mata da cewa su daina saka hoton sojan ruwa, AM. Yerima suna cewa, suna sonsa saboda mijintane.

Mata da dama ne suka rika saka hoton sojan tun bayan Tirka-Tirkar da yayi da ministan Abuja, Nyesom Wike ya hanashi shiga fili.

Lamarin ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Ango da Amarya wanda babu Alamar jituwa a tsakaninsu sun dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *