
Wata matashiya me suna Fatima ta jawo cece-kuce sosai bayan data bayar da labarin yanda ta kaya tsakaninta da wani Saurayi me tuka Toyota Corolla.
Tace tana tafiya ya tsayar da ita a titi.
Tama rasa abinda zata ce masa amma tace duk wanda yasan yana tuka Toyota Corolla kada yace zai mata magana dan ta wuce da saninsa.