Friday, December 5
Shadow

Duk Duniya ban ga masu son zuwa kasashen Turai kamar ‘yan Najeriya ba, shin wai ku kasarku bata da dadin zama ne? Baturen kasar Amirka, Scott ya tambaya

Baturen kasar Amurka, Scott ya tambayi cewa, shin Najeriya bata da dadin zama ne saboda shi dai bai ga wasu ‘yan kasasshen waje dake murnar samun takardar zama a kasashen yamma ba kamar ‘yan Najeriya

Yace zaka ga ‘yan Najeriya su dai burinsu su bar kasarsu zuwa kasashen waje.

Shine ya tambayi cewa, shin wai Najeriya ba ta da dadin zama ne?

Karanta Wannan  Samun Mijin Aure akwai Wahala, ni yanzu ko me mata na samu zan aura kuma zan yi kokari mu zauna Lafiya>>Inji Shahararriyar Mawakiyar Kudu, Tiwa Savage

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *