Friday, December 5
Shadow

Gwanin Burgewa: Kalli Bidiyon Sojan Ruwa AM. Yerima da Iyalinsa

Sojan Ruwa, AM. Yerima kenan a wannan hoton tare da iyalansa.

Tun bayan dambarwarsa da Ministan Abuja, Nyesom Wike, sojan ke shan yabo kan yanda ya nuna dattako da iya aiki yayin da Wike ke zafinsa.

Karanta Wannan  An yiwa wannan faston daurin rai da rai bayan samunsa da laifin yiwa yarinya me shekaru 13 fyàdè

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *