
Wannan wata Kiristace da ta bayyana cewa, Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum Musulmai da musulinci kadai yake taimakawa.
tace baya taimakawa Kiristoci inda tace haka suke hada kudi su ginda coci amma a kona musu.
Ta kuma zargi Gwamnan da yafewa ‘yan Bìndìgà wanda tace daga baya suke zuwa su kara yiwa mutane tà’àddànci.