
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa, karya ake masa bai zagi sojoji ba a karawarsa da sojan Ruwa, AM. Yerima.
Wike ya bayyana hakane a ganawa da manema labarai inda ya fadi cewa ya tallafawa ayyukan jami’an tsaro a matsayin Ministan Abuja da yayi.
Saidai Sanata Dino Melaye ya bayyana mamaki da jin abinda Wiken yake fada.