Friday, December 5
Shadow

An baiwa ‘Yan Kwallon Najeriya kyautar Dala $120,000 bayan nasarar 4-1 da suka samu akan Kasar Gabon jiya

Hukumar kula da kwallon kafa ta Najeriya da hadin gwiwar wasu kamfanoni masu zaman kansu, sun baiwa kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles Kyautar dala $30,000 akan kowace kwallo daya da suka ci, kamar yanda hukumar ta yi Alkawari.

An basu wadannan kudaden a dakin canja kaya bayan kammala wasan.

Kudin zasu kama jimullar Dala $120,000 kenan tunda kwallaye 4 ‘yan kwallon suka ci Gabon jiya.

Karanta Wannan  Dan majalisar tarayya daga jihar Zamfara Kabiru Mai Palace ya gyara makabartu 80 a matsayin aikin da yawa mazabarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *