
Malamin addinin islama ya gargadi maza da cewa idan suna da yadda zasu yi kada su taba yadda matarsu ta yi aiki.
Yace ko da kuwa aikin Asibiti da ake ganin kamar yafi sauran tsafta, kada mutum ya yadda matarsa ta yi.
Malam yace dan kuwa wasu ma’aikatan asibitin mata babu abinda suke aikatawa sai Zinacezinace musamman idan suna aikin dare.
Har ya bayar da misalin wata da aka taba gaya masa.
Kalli Bidiyon jawabinsa a kasa: