Friday, December 5
Shadow

Gaba dayan ‘yan majalisar jihar Taraba sun koma jam’iyyar APC

Rahotanni sun bayyana cewa, gaba dayan ‘yan majalisar jihar Taraba sun koma jam’iyyar APC.

An ga yanda aka baiwa kakakin majalisar jihar, Rt. Hon. John Kizito Bonzena tutar Jam’iyyar APC da kuma Tsintsiya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bilal Villa ya nuna Bidiyon Tsyràìchy da ake cewa na tsohuwar Budurwar sa ne, Amani, inda ya bayyana ra'ayinsa akai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *