Saturday, November 14
Shadow

Lauya ya bayyana yanda kowa zai iya mallakar gida kyauta

Wani Lauya ya bayyana yanda mutane zasu iya mallakar Gida Kyauta ba tare da ko sisi ba.

Ya bayyana cewa mutum kawai duk gudan da ya ba kowa ya shiga ya zauna.

Yace idan mutum ya kai shekaru 10 zuwa 12 a cikin gidan kuma me gida bai zo ba, to gidan ya zama nashi, yace amma idan me gidan yazo kamin shekaru 10 zuwa 12 za’a kwace ne a bashi kayanshi.

Yace amma idan ya wuce wadancan shekarun bai zo ba, to gidan ya zama mallakin wanda ke zaune a ciki kuma ko kotu aka je ba za’a kwace gidan ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Abin Kirkin da Messi yawa wani masoyinsa da yasa ake ta yaba masa
https://www.youtube.com/watch?v=rrOTVJOPDJk?si=566krDWNS8mYpcgi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *