Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Matar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Hajiya A’isha ta kammala Idda

Rahotanni sun bayyana cewa, Matar Tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari watau A’isha Buhari ta kammala Iddah.

Hadimin tsohon shugaban kasar, Malam Bashir Ahmad ne ya bayyana hakan a shafinsa na sada zumunta.

Karanta Wannan  Da Nine Shugaban kasa da Tuni na goyi bayan Trump ya kawo Khari Najeriya>>Inji Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *