
Rahotanni daga babbar kotun tarayya dake Abuja na cewa, Kotun ta daure shugaban kungiyar ÌPÒB dake son kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu hukuncin daurin rai da rai.
Kotun tace ta sassauta masa ne maimakon hukuncin Khisa shine ta yanke masa hukuncin daurin rai da rai.
Mai shari’a Justice James Omotosho ne ya yanke wannan hukunci inda yace laifin da ake zargin Nnamdi Kanu dashi yayi muni sosai shiyasa.