Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani dan majalisar Amurka ke kuka saboda Tausayin Kiristoci da ake Mhuzghunawa a Najeriya

Wani dan majalisar kasar Amurka, Bill Huizenga ya zubar da hawaye saboda tausayawa Kiristoci wanda a cewarsa ake Mhuzghunawa a Najeriya.

Ya zargi Gwamnatin Najeriya da kin yin abinda ya dace dan magamce matsalar.

Dan majalisar me suna Bill Huizenga ya dauki hankula musamman a tsakanin Kiristoci.

https://www.youtube.com/watch?v=HXXdRqFw8Tw?si=ILbLCzGxRUvKw4Yq
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Munirat Abdulsalam ta fara yiwa Kirista Tonon Silili inda ta bayyana wani sirri da tace ba zai musu dadi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *