
Sakataren ma’aikatar yaki ta kasar Amirka, Pete Hegseth ya bayyana cewa ya gana da me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar tsaro na Najeriya, Malam Nuhu Ribadu.
Yace zasu yi aiki tare dan kawo karshen Khisan Kyiyashi da akewa Kiristoci a Najeriya.
Ya bayyana hakane a shafinsa na X.
Saidai da yawa musamman Inyamurai basu ji dadin wannan labari ma inda su a sonsu basu so Gwamnatin Amurka ta saurari Gwamnatin Najeriya ba.