Wednesday, April 8
Shadow

Da Duminsa:Labaran da muke samu sun tabbatar mana muna daf da inda ake rike da daliban Kebbi>>Inji Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle

Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle da a yanzu haka ke jihar Kebbi ya bayyana cewa bayanan sirri da suke samu sun tabbatar musu da cewa suna daf da inda daliban da aka sace suke.

Yace sun baza jami’an tsaro a duk wata hanya da za’a iya bi dan guduwa da daliban.

Sannan ya bayar da yakinin cewa nan ba da jimawa ba za’a kubutar da daliban.

Karanta Wannan  An mai daurin shekaru 14 saboda ya cire kwandam ba tare da budurwarsa ta sani ba yayin da suke jima'i

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *