Thursday, February 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Rahama Saidu ke kokarin yiwa Baba Sadiq Kyss amma yaki yadda

Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu ta yi yunkurin yiwa abokinta, Baba Sadiq Kiss a wajan wani taro da suka je amma yaki.

A Bidiyon an ga tana ta kokarin yi mai amma yana matsawa.

Bidiyon ya yadu sosai a kafafen saa zumunta.

https://www.tiktok.com/@ejarrx__cut/video/7575464933534584071?_t=ZS-91dN485ylQP&_r=1
Karanta Wannan  Ƴan Najeriya sama da miliyan 28 ba sa mu'amulla da bankuna - CBN

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *