Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Ku Daina ganin Tshàgyèràn Dhàjì tare da jami’an mu a wajan sulhu ku rika mamaki, doka ta hana mu kamasu idan suka fito Sulhu>>Inji Shuaban ‘Yansandan Najeriya

Shugaban ‘yansandan Najeriya, Kayode Egbetokun ya bayyana cewa doka ta hana kama ‘yan Bindiga da suka fito yin Sulhu.

Ya bayyana hakane yayin ganawa da manema labarai i da yake amsa tamyar me yasa ake ganin jami’an ‘yansanda tare da ‘yan Bindiga idan an zo yin sulhu

Yace idan dai suka fito suka nemi Sulhi, doka ta hana a kamasu.

Sannan ya yi kira ga jama’a da su daina cin zarafin ‘yansanda saboda sun saba musu

Yace idan dansanda ya saba maka, ka kai kararsa wajan ogansa.

Karanta Wannan  Ba Za Mu Koma Gida Ba Har Sai Taliya Ta Sauko, Vewar Wasu Matasa Masu Źanga-Źànga A Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *