
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, yaga masa sun baibaye Matarsa daya saka watau Maryam.
Yace suna mata Qaryar wai zasu aureta.
Yace amma shi yasan Ummaruntane kawai za sha duka su watse su barta.
Gfresh dai ya saki matarsa, Maryam ne bayan da fada ya kaure tsakaninsu kan zuwansa gidan tsohuwar matarsa, Safiya Haruna.