
Wata kotu a birnin Los Angeles na kasar Amurka zata sayar da gidan Fitsararriyar mawakiyar kasar, Nicki Minaj akan Dala Miliyan $20 dan a biya wani dogarinta diyya.
Dogarin ya kai Nicki Minaj da mijinta kara inda yake neman a biyashi diyyar $500,000.
Bayan hukuncin, Alqalin ya ce dan haka za’a sayar da gidan mawakiyar a biya wannan digari nata kudin diyyar da aka dora mata.