Friday, December 5
Shadow

Ji yanda wata Matar aure me ‘ya’ya 3 data je wajan Saurayinta Tshàgyèràn Dhàjì suka kamata, sun nemi Kudin Fànsàr Naira Miliyan 50

Wata Matar aure da ta wa mijinta karyar zuwa Ibadan, ta wuce Abuja wajan Saurayinta.

Saidai ‘yan Bindiga sun yi garkuwa da ita inda suka nemi kudin Fansa har Naira Miliyan 50.

Saurayin dai ya ce bashi da kudin, inda mijin shi kuma yace ba zai biya ba, inda yaran ke ta kuka.

Karanta Wannan  Kotu taki amincewa da hana masu rike da mukaman siyasa zuwa kasashen waje neman magani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *