Sanata Shehu Sani daga jihar Kaduna ya bayyana cewa, ‘yan Bindigar da ake dasu a Arewa ba daga wata kasar waje suke ba ‘yan Arewa ne.
Yace Fulatanci da Hausa suke yi.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai.