
Tauraron fina-finan Hausa, Tanimu Akawu ya bayyana cewa, wata matar aure ta rika kiransa suna waya amma shi bai san matar aure bace.
Yace daga baya sai mijinta ya kirashi ya tsyne masa Albarka.
Yace matar har matsala ta samu da mijinta suka yi fada.
Yace amma daga shine ya daidaitasu.