
Wani matashi me suna Muhamad Adam Haiqal Abdullah dan kimanin shekaru 19 dan kasar Malaysia kenan a wannan Bidiyon inda ya afkawa wata mata tana tsaka da Sallah.
Ya tsaya sai da ta yi sujada sannan ya afka mata ya mata Fyàdè inda aka ganshi ya rufe fuskarsa.
Saidai bai sani ba ashe kyamarar CCTV na daukarsa.
An kamashi inda da farko ya amsa laifinsa amma daga baya yace bai aikata ba.
Alkali yace a kaishi a mai gwajin lafiyar kwakwalwa, zuwa yanzu dai ba’a san hukuncin karshe da aka yanke masa ba.