
Wani shahararren me wallafa a kafar YouTube, Nicholas Hunter ya bayyana cewa, yana soyayya da abokiyar aikinsa, Nicholas Hunter me shekaru 22 da kuma mahaifiyarta.
Sannan yace ya dirkawa kowacce daga cikinsu ciki.
Saidai a hirar da aka yi dashi a jaridar Daily Mail, yace cikin na wasane amma maganar soyayya akwaita tsakaninsa diyar da mahaifiyar duka yana soyayya dasu.
Saidai yace shi nishadi yake baiwa mutane dan haka yake yin duk abinda ya kamata dan nishadantar da mabiyansa.