
Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta bayyana cewa masu cewa wai Maula takewa Ahmed Musa dan tace ya bata kyautar naira Miliyan 10 hakan bai dame ta ba.
Tace tana sake nanata rokonta gareshi.
Sannan tace Ta samu labarin daya daga cikin matan Ahmed Musa din ta ga post dinta kuma ta yi dariya tace Allah ya cidata.
A dazu Hutudole ya kawo muku Rahoton cewa, Mansurah Isah ta nemi Ahmed Musa ya bata kyautar Naira Miliyan 10.

