Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Sheikh Dahiru Usman Bauchi bai Ràsù ba yana nan tare damu>>Inji Wannan matashiyar

Wannan matashiyar wadda ‘yar darika ce ta bayyana cewa, Sheikh Dahiru Usman Bauchi bau rasu ba yana nan da rai tare dasu.

Tace ko tafiyar da yayi da son ransa ya tafi ba wai mutuwace ta daukeshi ba.

Lamarin nata ya jawo cece-kuce saboda hadda zage-zage ta hada.

Karanta Wannan  Gwamnatin jihar Naija ta Haramta yin wa'azi inda tace duk wani me wa'azi sai ya nemi lasisi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *