
Wannan Bidiyon wani soja ne gwanin Ban Tausai inda aka ganshi an aika sojoji su kamashi saboda yayi korafin an ki kara masa mukami.
Sojan dai na da mukamin Kanal ne inda yake neman a kara masa mukami zuwa Brigadier Janar amma yace shekara da shekaru an ki a masa karin mukamin.
An ga ‘ya’yansa na ta kururuwa yayin da ake tafiya dashi.