
Rahotanni sun bayyana cewa, shugaba Tinubu na shirin sauke Muhammad Badaru daga ministan tsaro.
Inda zai maye gurbinsa da tsohon shugaban sojoji Janar Christopher Musa.
Kafar Daily Nigerian ce ta bayyana hakan a wani Rahoto da yammacin yau, Litinin.
Hakan na zuwane bayan da aka ga tsohon shugaban sojojin ya kai ziyara fadar shugaban kasa