
Malam Izala da yawa na ta bayyana farin ciki da irin rasuwar da Sheikh Dahiru Usman Bauchi yayi inda suke kafa misali da kalaman matar Malam watau Sayyada A’isha Inda tace ya cikane tana karanta masa Diwani.
Hakanan malaman da yawa na kuma kafa Hujja da Kalaman Shahararren dan darikarnan, Anisee wanda yace Sheikh Dahiru Usman Bauchi bai cika da kalmar Shahada ba.
Sheikh Guruntum kuwa cewa yayi irin wannan Mutuwa batawa ‘yan dariqa dadi ba dan ba haka suka so ba amma yace su a wajansu hakan shine daidai.