Thursday, February 5
Shadow

Yayin da yake ta sukar Gwamnatin Muslim Muslim, an gani hotunan Rev. Ezekiel Dachomo tare da Peter Obi inda ake zargin yawa Peter Obi din yakin neman zabe a 2023

Rev. Ezekiel Dachomo da ke kan gaba wajan yada rahoton cewa ana yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi a Najeriya sannan ya nemi a sauke Kashim Shettima daga mataimakin shugaban kasa a baiwa Kirista.

A yanzu an zakulo hotunansa tare da Peter Obi inda ake zargin yawa Peter Obi din yakin neman zabe a shekarar 2023.

Da yawa dai na fassarashi da cewa, zafin rashin cin zaben Peter Obi ne yasa shi yake babatun da yake yi.

https://twitter.com/Danjauro_/status/1995429263928135758?t=3PMTUw3qCumh06NsXdhz_w&s=19
Karanta Wannan  Shirin su El-Rufai na kokarin hada kan 'yan Jam'iyyar Adawa da kayar a Tinubu a shekara 2027 na samun Tangarda saboda manyan 'yan Adawar sai komawa APC suke

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *