
Tauraron Tiktok, Idris Maiwushirya ya hadawa mutuniyarsa, ‘YarGuda Lefe.
Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda aka ga Akwatunan Lefen da kayan da ya siya yana nunawa.
Saidai ba’a sani ba ko da gaskene ko kuwa Barkwancin da suka saba yine dan a baya an yi yukurin daura musu aure amma abin bai yiyu ba.