Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon tawa Masoya Adam A. Zango martani me zafi kan sukar da suke mata ta cewa bata saka hoton Adam A. Zango a dakin da take hira da mutane ba a ciki.
A baya Hutudole ya kawo muku irin yanda masoya Adam A. Zango ke tawa Hadiza Gabon martani da kiranta da sunaye daban-daban kan wannan abu.
Saidai a martaninta, Hadiza Gabon tace Na dauka idan mutum ya gina gida zai iya masa kalar Fentin da yake so.

Hakan na nuna cewa, Gabon tana sane da abinda ta yi ba kuskure bane.