Friday, December 5
Shadow

Burin kowane Tshàgyèràn Dhàjì dake kasashen Afrika shine ya zo Najeriya saboda a tunaninsu Najeriya akwai kudi>>Inji Janar Christopher Musa

Janar Christopher Musa ya bayyana cewa, Burin kowane dan Bindiga a kasashen Afrika shine ya zo Najeriya saboda tunaninsu a Najeriya akwai kudi.

Ya bayyana hakane a lokacin tantancesa a majalisar Dattijai.

Ya kara da cewa zai hada kai da sauran ma’aikatun tarayya da kuma jami’an tsaro da kasashe makwabtan Najeriya da dauransu dan samar da tsaro.

Karanta Wannan  Sojojin Najeriya sun dakile yunkurin kai hàrì tare da kàshè ɗan bindiga a Filato

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *