
Kasar Amurka ta sanar da shirin kakabawa Najeriya takunkumin Hana Bizar shiga kasarta.
Sakataren Harkokin wajen kasar, Marco Rubio ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar.
Yace wannan takunkumi zai yi amfanine akan shuwagabannin Najeriya dake takurawa Kiristoci da taimakawa wajan takurawa Kiristocin da kuma goyon bayan hakan.