Saturday, November 14
Shadow

pa Duminsa: Kasar Amurka ta kakabawa Najeriya takunkumi Biza

Kasar Amurka ta sanar da shirin kakabawa Najeriya takunkumin Hana Bizar shiga kasarta.

Sakataren Harkokin wajen kasar, Marco Rubio ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar.

Yace wannan takunkumi zai yi amfanine akan shuwagabannin Najeriya dake takurawa Kiristoci da taimakawa wajan takurawa Kiristocin da kuma goyon bayan hakan.

Karanta Wannan  Hajji 2025: Za a Fara Jigilar Alhazan Kano Ranar 13 Ga Mayu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *